Matan
hausawa sunsha ban ban da sauran matan Nigeria, saboda anyi tabbatarda cewa
babu mata masu wahalar sha’ani irin matan hausawa. Amma a yau munyi kokarin
zakulo maka hanyoyi 9 masu sauki da indai kabisu to baka da matsala a
soyayyarka da yar hausa.
1.
Ka
girmamata: wannan nasan cewa bawani abune mai wahala agunkaba
matukar kana sonta tabbas sai ka girmamata. Yarinya zatasan kana ganin girmanta
idan kuna hira da ita kakan rabu da wayarka kabata dukka nutsuwarka. Akwai
hanyoyi da dama da zaka girmamata wanda kai zaka fini saninsu idan ka zauna da
ita.
2.
Kazama
jagora: soyayya da yar hausa nada dan wahala saboda kai namiji akullun kaine
zakake tabbatar da cewa alakarku na dada kanka. Dolene katabbatar mata cewa kai
jagorane tsayayye akan al’amuran soyayya.
3.
Karika
yawan yabonta: dolene idan kana son samun amincewarta da kaunarta ka karika ya on ta aduk lokacin da tasaka wasu kaya sukai mata kyau, ko idan tayi kitso,
ko idan tayi girki duk kayaba mata. Babu wani abu da mata sukeso sama da yabo a
rayuwarsu.
4.
Karika
tsafta: maza nasan ganin yan mata tsaf tsaf akoda yaushe, haka zalika mata basa
san kazami.
5.
Karika bata labarai masu ban dariya: daga
zarar kasa yarinya dariya tofa dan uwa kafara bude kofofin shiga zuciyarta.
6.
Kanemi
yardar kawayenta: Tabbas idan kawayenta basa sonka ina mai tabbatar maka cewa
baza ka taba yin nasara ba. Saboda haka
kanemi babbar kawarta ku daidaita.
7.
Karika
bata kudi
8.
Nace
kirka bata kudi
9.
Ka
tabbatar kana bata kudi
No comments:
Post a Comment