![]() |
Photo credit: Pexels.com |
Watan
azumi wata ne da ake yin dafe- dafe da soye-soye domin shan ruwa idan ankai
azumi, Wani lokaci akan rasa meza’a dafa saikaga ana kame-kame daga karshe dai
sai asamu wani abu kawai ayi, wanan jadawali na girke-girken azumi zai taimaka
wajen zabi na abinci da za’a dafa kai tsaye.
Rana ta 1
Leman ayaba
da madara, soayyen dankalin turawa (chips), Spaghetti da kifi da vegetables, kunun
gyada, fruit salad.
Rana ta 2
Jollof
din shinkafa da naman kaza ko naman sa, salad, shayi da soyayyen dankalin
turawa (chips) da miyar kwai egg.
Rana ta 3
Kunun
gyada da soyayyen doya, Fruit salad, da pepe chicken
Rana ta 4
Kunun
gyada da Kosai, Fried rice da caul slow, farfesun kaji da
Leman kwakwa
Day5
Shayi,
soyayyen dankalin hausa da kwai, Farfesun naman rago, leman abarba, tuwon
shinkafa nd miyar agushi soup
Day 6
Chicken bread,
kunun gyada kosai, farfesun kayan ciki, Coconut rice da
Macaroni
salad.
Day 7
Home-made
bread da miyar dankali, spaghetti with stew da ganye (ko salad, kabeji)
Juice din
mangoro da farfesun kifi, tuwon shinkafa & egusi soup
Zobo
drink
Day 8
Potato
salad, Freid rice da pepe chicken, coslow da spring rolls
Rana ta 9
Kunun
tsamiya, kosai, Samosa, Couscous da miyar with hanta da koda da kuma leman
kwakwa da madara
Rana ta 10
Pineapple
drink, Cous cous nd stew wit green salad,Yamballs, Chicken pepersoup
Rana ta11
Chapatti,
banana shake, couscous, orange juice, da farfesun kaji.
Rana ta 12
Yam balls,
jallof din spaghetti ahada da zobo da kuma farfesun kaji.
Rana ta
13
Kunu nd
yamballs, Fruitsalad, tuwon shinkafa nd miyar kuka, farfesun ganda ko farfesun
kaji.
Rana ta 14
Kunun
gyada, kosai, cowtail peppersoup, and chips, fruits salad, and fresh orange
juice
Rana ta
15
Kunun
tsamiya, alale, peppersoup, fruit salad, zobo, dakuma jollop din sphageti
Rana ta
16
Farfesun
kayan ciki,watermelon juice,chips and liver sauce,moimoi and kunun tsamia
Rana ta
17
Kunun
madara, fruit salad, Sultan chips, farfesun naman rago, tuwon shinkafa da miyar
taushe
Rana ta
18
Leman
kokomba da leman tsami, soyayyen doya da kwai, Macaroni jollof da farfesun
tantakwashi,
Rana ta
19
Kunun
alkama, Kosai, Potato salad Peppered chicken, Yam balls da farfesun kifi.
Rana ta 20
Farfesun ganda,
soyayyen dankalin turawa,Chicken piesauces, salad, da kuma potato salad
Rana ta
21
Leman lemo
(orange), Fried rice da miyar hanta, Fruit salad
Rana ta
22
Koko da alale,
Sweet potatoes da egg sauce, Fruit salad, Kunun aya
Rana ta
23
Sakwara da
miyar agushi, kunun gyada da kosai, chicken, zobo
Rana ta 24
Ragaif, leman
yayan itatuwa (kowanne), samosa, macaroni salad.
Rana ta
25
Soyayyen dankalin
turawa (chips), shawarma, chapman, doya da miyar kwai.
Rana ta
26
Mango
shake, miya da biredi, Chicken pie, tuwon shinkafa da miyan taushe.
Rana ta 27
Orange
drink, Kunun tsamiya, kosai, Alkubus and miya, soyayyen dankalin turawa Chips)
da kwai.
Rana ta 28
Jallof din
Spaghetti, leman abara, yayan itatuwa, Koko da kosai.
Rana ta 29
Cous-cous
with stew, leman kankana da dabino, Salad, farfesun kaji da meat pie.
Rana ta
30
Drinks, Burger,
shinkafa da miya, samosa da apples.
Idan kina/kana da matsala wajen yin kowane abinci anan,
ko kuma kuna so akoya muku daya daga
ciki sai ku yi comment da tambayarku, za’a yi muku bayani.
No comments:
Post a Comment